Isa ga babban shafi
Isra'ila

Isra’ila za ta saki wasu kudaden Palasdinawa

Kasar Isra’ila ta sanar da wani shirin gaggawa na sakin kudaden Palasdinawa da ta rike tun shekarar da ta gabata, saboda nasarar da Palasdinawan suka samu na daga darajar su a Majalisar Dinkin Duniya. 

Benyamin Netanyahu, Firaministan kasar Isra'ila
Benyamin Netanyahu, Firaministan kasar Isra'ila REUTERS/Sebastian Scheiner/Pool
Talla

Fadar Benjamin Netanyahu, ta ce an bada umurnin sakin duk kudaden shiga ga Palasdinawan ba tare da bata lokaci ba, wanda hakan ya biyo bayan tarurukan da aka yi tsakanin shugaba Barack Obama da bangarorin biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.