Isa ga babban shafi
Isra'ila

Isra’ila ta kai hari Zirin Gaza

A karon farko Isra’ila ta kai hari ta sama a Zirin Gaza tun bayan kawo karshen yakin kwanaki 8 da suka gwabza da Hamas a watan Nuwamban bara.

Sojojin Isra'ila suna gwajin makami
Sojojin Isra'ila suna gwajin makami Reuters/Nir Elias
Talla

Kungiyar Hamas ta ce Isra’ila ta kai harin ne a Beit Lahiya kusa da kan iyaka amma babu wanda harin ya ritsa da shi kamar yadda jaridar Harald ta ruwairo.

Wannan kuma na zuwa ne bayan Falesdinawa sun harba roka a yankunan Isra’ila.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.