Kwallon kafa
Cote d' Ivoir ta lashe kofin matasan Afrika ‘Yan kasa da shekaru 17
Cote d’ Ivoir ta lashe kofin gasar Matasan Afrika na ‘yan kasa da shekaru 17 da aka gudanar a kasar Morocco bayan ta doke ‘yan wasan Golden Eaglets na Najeriya a bugun daga kai sai mai tsaron gida na penalty.
Wallafawa ranar:
Talla
An dai ta shi a wasan ne da ci 1-1, wanda hakan ya tilasta bugun na penalty, Cote d’Ivoir dai ta samu nasarar zira kwallayenta guda biyar a raga, a yayin da Najeriya ta zira kwallaye hudu ta zubar da daya.
Wannan dai shine karon farko da Cote d’Ivoir ta samu damar lashe kofin gasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu