Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Ribery ya ce zai sabunta kwatirakinsa da Bayern Munich

Dan wasan Bayern Munich, Frank Ribery ya ce a shirye ya ke ya sabunta kwantirakinsa da kungiyar ta Bayern Munich wanda ake sa ran zai kare a shekarar 2015. 

Dan wasan Bayern Munich, Frank Ribery
Dan wasan Bayern Munich, Frank Ribery © REUTERS/Alessandro Bianchi
Talla

Ribery, dan shekaru 30, ya kwashe shekaru shida kenan a Bayern, ya kuma fara buga musu wasa ne a watan Yulin shekarar 2007 bayan ya baro Kungiyar kwallon kafar Marseille dake Faransa.

A zamansa na a kungiyar ta Bayern, Ribery ya zira kwallaye 51, ya taimaka anci guda 74 wanda hakan ya sama mai farin jinin magoya bayan Jamusawa masoya kwallon kafa musamman na Bayern Munich.

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.