Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shi'itu Babura a Jami'ar Al Azhar

Wallafawa ranar:

Rundunar sojin kasar Masar ta shata wa gwamnatin Musulunci ta shugaba Morsi da ‘Yan adawa wa’adin sa’o’I 48, su gaggauta sasantawa ko kuma ta dauki mataki akan rikicin siyasar kasar da ake ganin zai iya haifar da yakin basasa. Kodayake Shugaba Morsi ya yi watsi da wa’adin na Soji amma Malam Shi’itu Babura da ke bincike a Jami’ar al Azhar a birnin Al Kahira yace suna kallon wannan kamar juyin mulki ne Sojin kasar ke kokarin yi.

Masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Morsi
Masu zanga-zangar adawa da gwamnatin Morsi Dalsh / Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.