rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Yarjejeniyar kasuwancin bai-daya tsakanin kasashen Afirka ta fara aiki

Daga Abdoulkarim Ibrahim

A wannan alhamis 30 ga watan mayu, shirin kungiyar kasashen Afirka na samar da kasuwar bai-daya tsakanin kasashe 54 da ke nahiyar ya fara aiki, duk da yake kasashe 22 kawai ne suka rattaba hannu kan yarjejeniyar zuwa ranar 29 ga watan Afrilu.

Kwamishinan kasuwanci da masana’antu na kungiyar, Albert Muchanga ya ce akalla mutane biliyan daya da miliyan 200 za su amfana da kasuwar.

Kuma a ranar 7 ga watan Yuli za’a kaddamar da ita a taron AU da zai gudana a Nijar.

Domin sanin tasirin kasuwar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki, Dr Dauda Muhammed Kontagora, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Dr Tukur Abdulkadir kan mutuwar tsohon shugaban kasar Masar, Muhammad Morsi a gaban kotu

Honorable Mourtala Mahmouda kan yadda majalisar Nijar za ta tunkari matsalar korar ma'aikata

Naja'atu Muhammad kan rahoton masu sa ido a zaben Najeriya da ya zargi Jam'iyyu da tunzura jama'a

Fitaccen dan adawar Uganda Bobi Wine kan Siyasa da sauran al'amuran Uganda

Malam Nasir Kura na kungiyar Civil Liberty kan taron yaki da cin hanci da rashawa na kasashen Afirka

Dakta Muhammad Ghali kan bukatun da 'yan awaren Kamaru suka mikawa gwamnati

Dokar kawar da manyan motocin dakon kaya a titunan Lagos, Najeriya ta fara aiki

Janar Idris Bello Dambazau kan barazanar 'yan bindiga a arewacin Najeriya

Kwamishinan yada labarai Yakubu Datti kan sabon rikicin jihar Filato

Barista Aliyu Zaria kan yadda ake jinkirta shari'ar masu garkuwa da mutane a Najeriya

Farfesa Muhammad Kabir Isa sace kashi 66 na kasafin da Najeriya ke warewa fannin Ilimi

Farfesa Muntaka Usman na Jamiar Ahmadu Bello da ke Zaria kan rikici tsakanin Google da Huawei

Air Commodore Tijjani Baba Gamawa kan kungiyar da ta bukaci kawar da gwamnatin Muhammadu Buhari

Dr. Sulaiman Shu’aibu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi kan artabun da suka yi da 'yan bindiga cikin dare