Isa ga babban shafi
Duniya

Mutane sama da miliyan dubu 6 za su rasa ruwan-sha a duniya

Wani taron kasa da kasa kan samar da ruwan-sha, ya yi gargadin cewa mutane sama da miliyan dubu 6 na cikin hadarin rasa ruwa-sha a doron-kasa nan da shekara 2050. To ko yaya wannan matsalar take a kasashe masu tasowa na duniya kamar Najeriya da taron na Brazil ke cewa, karancin na ruwan-sha zai fi muni.Wakilinmu Shehu Saulawa ya hada mana wannan rahoton.

Masana sun yi gargadin cewa matsalr karancin ruwan-sha za ta fi kamari a kasashe masu tasowa da suka hada da Afrika
Masana sun yi gargadin cewa matsalr karancin ruwan-sha za ta fi kamari a kasashe masu tasowa da suka hada da Afrika MONUSCO/Biliaminou Alao
Talla

03:18

Mutane sama da miliyan dubu 6 za su rasa ruwan-sha a duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.