Isa ga babban shafi
Libya

Ghadafi yayi kira wa Turai su karbi addinin Islama

SHUGABAN Kasar Libya, Muammar Ghadafi, yayi kira ga kasashen Turai, da su karbi addinin Islama, a ziyarar da yake a kasar Italy.Shugaban ya bayyana shirin Gwamnatin san a magance matsalar bakin haure dake kwarar Turai ta kasar Libya.Bayan ganawa da Prime minista Silvio Berlusconi, Ghadafi yayi jawabi wa taron wasu mata 500, inda ya basu Kur’ani da Euro 50 kowacce.Kasar Italy tayi alkawarin zuuba jarin Dala biliyan biyar a Libya, wajen gina hanya mai tsayin kilomita 1,700, a matsayin diyyar mulkin mallakar da kasar tayi, daga shekarar 1911 zuwa 1943. 

kasar Italia
kasar Italia Reuters / Max Rossi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.