Isa ga babban shafi
Cote d’ivoire

Kasar Swiss ta rufe assussun Laurent G.da Zine A.Ben Ali da ke kasar ta

Gwamnatin kasar Switzerland ta bayyana daukar matakin rufe assussun ajiyan tsohon shugaban kasar Tunisia Zine al-Abidine Ben Ali da shugaban Cote- D’Ivoire Laurent Gbagbo.Ministan harkokin wajen kasar, Micheline Calmy-Rey ta bayyana haka yayin taron manema labarai, inda ta ce matakin ya fara aikin nan take a jiya Laraba, na rufe dukkanin assussun ajiyar shugabanin biyu. Kuma gwamnatin ta kare matakin da cewa zai taimakama kasashen su dauki matakan sharia, kan kudaden. 

Kudin Yiro na kasashen turai
Kudin Yiro na kasashen turai Getty Images/Stockbyte
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.