Isa ga babban shafi
Liberiya

Prince Johnson ya goyi bayan Sirleaf a zaben Liberiya

Dan Takaran shugabancin kasar Liberia, wanda ya zo na uku a zaben da aka yi zagye na farko, Prince Yomi Johnson, ya bayyana goyan bayansa ga shugabar kasar, Ellen Johnson Sirleaf, a zaben da za’a gudanar zagaye na biyu.Johnson yace, ya gwammace ya goya mata baya, domin Winston Taubman yace idan yaci zai kai su kotun hukunta manyan laifuka, yayin da Sirleaf da ita ma ake tuhuma da irin wannan laifin tace a gida za’ayi shari’ar. Bayan ta nemi zaman lafiya da yafewa juna tare dahadin kan kasa.  

Magoya bayan Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf
Magoya bayan Shugabar kasar Liberia Ellen Johnson Sirleaf Reuters/Luc Gnago
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.