Isa ga babban shafi
Liberiya

Ban yanke hukuncin shiga zabe ba, inji Tubman na Liberiya

Winston Taubman dan Takaran shugabancin kasar Liberiya, da ke adawa da shugaba Johnson Sirleaf yace har yanzu bai yanke hukunci ko zai shiga zaben shugaban kasa ba zagaye na biyu, duk da shugaban hukumar zaben kasar ya yi murabus daga mukaminsa kamar yadda Jam’iyyarsa ta bukata.Taubman yace, matsayin jam’iyarsu shi ne, a shirye suke a samu ci gaba, kuma zasu shiga zaben, muddin aka biya musu sauran bukatun da suka gabatar na magance magudi. 

Shugabar kasar Liberya Ellen Johnson-Sirleaf  da abokin hamayyarta Winston Tubman.
Shugabar kasar Liberya Ellen Johnson-Sirleaf da abokin hamayyarta Winston Tubman. Reuters/
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.