Isa ga babban shafi
Masar

Al'umma ta amince da sabon Kundin Tsarin Mulkin kasar Masar

Sakamakon kuri’ar raba gardama a game da sabon Kundin tsarin mulkin kasar Masar na cewa kashi 98% na jama’ar da suka jefa kuri’unsu ne suka amince da kundin.

Janar Al-Sissi na sanar da tube shugaba Mohamed Morsi daga mukaminsa ranar 3 ga watan Yulin 2013
Janar Al-Sissi na sanar da tube shugaba Mohamed Morsi daga mukaminsa ranar 3 ga watan Yulin 2013 AFP/EGYPTIAN TV
Talla

Shugaban Hukumar Zabe ta kasar Nabil Salib, ya ce kashi 38.6 na al’ummar kasar milyan 53 da aka yi wa rejista ne suka fito domin jefa kuri’unsu a zaben wanda sojoji suka shirya sannan kuma magoya bayan hambararren shugaban kasar Mohammad Morsi ke adawa da shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.