Isa ga babban shafi
Saliyo

An sami barkewar cutar Ebola a kasar Saliyo

Kasar Saliyo ta sanar da samun mutun da farko a kasar daya kamu da cutar nan ta Ebola, mai mai kisa cikin gaggawa, inda take cewa ta takaita zirga-zirgan jamaa zuwa wasu sassa a cikin kasar.Ministan Lafiya na kasar Miatta Kargbo ya roki mutan kasar dasu yi hattara.Yace dama an hana halartar janaiza a kasar Guinea dake makwabtaka dasu saboda yawaitan cutar a chan.Cutar wadda bata da magani a kasar Guinea ta bulla a watan farko na wannan shekarar, inda akalla mutane 81 suka mutu.  

Wasu masu jinyar cutar Ebola
Wasu masu jinyar cutar Ebola
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.