Isa ga babban shafi
Saliyo

Ebola ta fara kisa a Saliyo

Rahotanni daga kasar Saliyo sun ce daya daga cikin mutane bakwai da suka kamu da cutar Ebola ta rasu bayan da aka samu bullar cutar a kasar. Hukumomin babban asibitin kasar da ke yankin Kenema ne suka tabbatar da mutuwar matar bayan ta kamu da kwayoyin cutar.

Likitoci suna gwajin kwayoyin cutar Ebola da ta barke a kasashen Afrika
Likitoci suna gwajin kwayoyin cutar Ebola da ta barke a kasashen Afrika REUTERS/Misha Hussain
Talla

Wannan kuma na frauwa ne a daidai lokacin da hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta yi gargadin yiwuwar yaduwar wannan cuta a kasar ta Saliyo bayan ta yi kisa a kasar Guinea.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.