Malawi
Za a gudanar da bicinke kan mutuwar tsohon Shugaban kasar Malawi
Hukumomi kasar Malawi na shirin sake tono gawan tsohon Shugaban kasar Bingu Wa Mutharika wanda ya mutu shekarar da ta shude bayan da wasu rahotanni na baya-baya nan dake nuna kashe shi akayi .
Wallafawa ranar:
Talla
Ministan yada labaran kasar Kondwani Nankhumwa ya fadi cewa basu yarda da wani rahoton bincike da aka gabatar ba gameda sanadin mutuwar shugaban.
Ya fadi cewa Gwamnati na ganin akwai hadin bakin mataimakiyar shugaban kasar Uwargida Joyse Banda dangane mutuwar shugaban kasar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu