Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Rev. Anthony Zakkah kan ziyar Paparoma a Afrika

Wallafawa ranar:

A karon farko, shugaban darikar Katolika ta duniya Paparoma Francis zai kai ziyara nahiyar Afrika. To ko wani shiri a ke yi a game da ziyarar Paparoman, akan wannen ne Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Rev. Anthony Zakkah, daya daga cikin jagororin addinin Kirista a Najeriya.

Shugaban Darikar Katolika ta duniya Paparoma Francis.
Shugaban Darikar Katolika ta duniya Paparoma Francis. REUTERS/Tony Gentile
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.