Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana farautar Matasa 200 masu dauke da makamai a Filato

Gwamnatin Jihar Filato a Najeriya ta bayar da umurni ga rundunar sojin Jihar da ta kamo wasu matasa kusan 200 da suka shiga wata unguwa dauke da makamai suka hallaka mutum guda bayan sun lalata dukiyar jama’a. Muhammad Tasiu Zakari na dauke da rahoto daga Jos.

Gwamnan Jihar Filato Barr Solomin Lalung
Gwamnan Jihar Filato Barr Solomin Lalung plateaustate.gov.ng
Talla

01:44

Ana farautar Matasa 200 a Filato

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.