Isa ga babban shafi
Najeriya

Jihohin Najeriya sun fara karkata ga Haraji

La’akari da irin halin tabarbarewar tattalin arzikin Najeriya sakamakon faduwar farashin man-petur, matsalar da kuma ta shafi kudaden tallafi da gwamnatin tarayyar ke bai wa jihohi a Najeriya, wannan ya sa gwamnatoci a wasu jihohi cikinsu har da jihar Filato kaddamar da wasu sabbin shirye-shirye domin samun karin kudaden shiga ta hanyar haraji.

Darajar Naira ta fadi
Darajar Naira ta fadi REUTERS
Talla

09:53

Ana fama da tsadar farashin kayayyaki a Najeriya

Abdoulkarim Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.