Angola
Kwalara ta hallaka mutane 250 a Angola
Akalla mutane 250 cutar kwalara ta hallaka a kasar Angola tun bayan barkewar ta a watan Disamba da ya gabata.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban asibitin Luanda, Mateus Campos ya ce a ranar litinin da ta gabata kawai yara 27 suka mutu daga cikin mutane 900 da ke fama da cutar.
Campos ya ce ba su da isasun ma’aikatan da za su iya kula da lafiyar masu fama da cutar.
Yanzu haka gwamnatin kasar ta kaddamar da shirin rigakafi dan dakile yaduwar cutar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu