Isa ga babban shafi
ISIL-RASHA

ISIL ta hallaka sojin Rasha 5 da mayakan Hezbollah

Kungiyar ISIL da ke da’awar jihadi ta sanar da kashe sojojin Rasha biyar a kusa da garin Palmyra na kasar Syria

Omar al-Shishani, Shugaban kungiyar ISIL a Syria da mayakan kungiyar a bayansa
Omar al-Shishani, Shugaban kungiyar ISIL a Syria da mayakan kungiyar a bayansa © AP
Talla

Haka zalika kungiyar ta ce ta kashe wani adadi mai yawa na mayakan kungiyar Hezbollah wadanda ke marawa shugaba Bashar Assad na Syria baya, to sai dai ba wata majiya mai zaman kanta da ta tabbatar da wannan labari.

Kungiyar ISIL mai rassa a kasashen larabawa na ci gaba da kai hare-hare akan jama’a tare da tilastawa dubban mutane tserewa daga gidajensu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.