Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Kathrada ya bukaci Zuma ya yi murabus

Daya daga cikin wadanda suka yi gwagwarmayar yaki da nuna wariya a Afrika ta kudu Ahmed Kathrada ya bugaci shugaba Jacob Zuma ya yi murabus bayan kama shi da laifin saba kundin tsarin mulkin kasa.

Shugaban Afrika ta Kudu Jacob Zuma.
Shugaban Afrika ta Kudu Jacob Zuma. © REUTERS/Nic Bothma/Pool/Files
Talla

Kotu ta samu shugaba Zuma da yin amfani da kudin kasa wajen fadada gidansa.

Mista Kathrada wanda aka daure gidan kaso tare da Nelson Mandela yace murabus din shugaban kawai zai kawo karshen rikicin amincewa da gwamnatin shi a kasar.

Zuma yace zai biya kudaden sannan amma zai ci gaba da shugabanci a kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.