Isa ga babban shafi
Cote D'ivoire

Papa Wemba ya rasu a Ivory Coast

Shahararren mawakin nan na Afrika, Papa Wemba ya rasu a wannan Lahadi a birnin Abidjan bayan ya yanke jiki ya fadi a lokacin da ya ke gudanar da wasa a wani bikin raya al’adu da aka shirya a kasar Ivory Coast.

Papa Wemba, shahararren mawaki a Afrika
Papa Wemba, shahararren mawaki a Afrika © E. Sadaka
Talla

Wemba wanda dan asalin kasar Congo ne, ya yi fice saboda salon kidan Rock da ya kirkiro a tsakan-kanin shekara ta 1970 kuma ya bar duniya yana mai shekrau 66 da haihuwa.

Ana yi wa marigayin kirari da King of Congolese Rumba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.