Burundi
Burundi ba za ta yi zaman sulhun kasar ba
Gwmanatin Burundi ta ce, ba za ta shiga tattaunawar zaman lafiyar kasar ba sai an shaida ma ta wadanda za su halarci taron.
Wallafawa ranar:
Talla
Mai Magana da yawun fadar shugaban kasar, Willy Nyamitwe ya ce dole sai an basu damar amincewa da wadanda zasu halarci taron a lokacin gudanar da shi da kuma inda za a yi taron.
Tsohon shugaban kasar Tanzania Benjamin Mkapa da ke jagorancin shirya taron ya ce, za a gudanar ne tsakanin 2 zuwa 6 ga watan gobe a birnin Arusha.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu