Isa ga babban shafi
Najeriya

Afrika na bukatar sabbin dubarun samar da lantarki

Masana Fasahar samar da makamshi a Afirka sun bayyana cewar ya zama dole nahiyar ta rungumi amfani da sabbin dabarun samar da wutar lantarki domin wadata mutanen nahiyar da lantarki musamman na karkara.

Najeriya na cikin kasashen Afrika da ke fama da matsalar karancin lantarki
Najeriya na cikin kasashen Afrika da ke fama da matsalar karancin lantarki Annschunior
Talla

Bayan wani taro da suka gudanar a Cibiyar Binciken Makamashi ta Jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto, masanan sun yi Karin haske kan yadda sabbin dabarun ke da matukar tasiri da kuma sauki fiye da yadda ake amfani da tafkuna da kuma iskar gas kamar yadda Bashir Ibrahim Idris da ya halarci taron ya aiko da rahoto.

01:28

Afrika na bukatar sabbin dubarun samar da lantarki

Bashir Ibrahim Idris

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.