Najeriya
Jahilci na tasiri ga matsalar abinci mai gina jiki
Matsalar Yunwa da rashin abinci mai gina jiki na ci gaba da yin illa ga rayuwar kananan yara a wasu yankunan da ke arewacin Najeriya, wanda ke yin tasiri ga lafiya da kuma rayuwarsu. Masana na danganta matsalar da karancin ilimi, tsakanin iyaye musamman muzauna karkara, inda matsalar ta fi kamari musamman ga yara kanana. Umaymah Sani Abdulmumin ta hada rahoto kan wanann batu a ziyarar da ta kai jihar Jigawa a arewacin Najeriya.
Wallafawa ranar:
Talla
Jahilci na tasiri ga matsalar abinci mai gina jiki
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu