Zambia
Shugaban Zambia ba zai tsoma baki game da tsare Jagoran Adawa ba
Shugaban Kasar Zambia Edgar Lungu yce sam ba zai tsoma bakinsa ba cikin zargin cin amanan kasa da ake yi wa Madugun Adawan kasar Hakainde Hichilema.
Wallafawa ranar:
Talla
‘Yan Sanda ne suka kama madugun adawan a cikin mako mai karewa saboda kin kaucewar ayarin motocin shugaban kasar da suka biyo wata hanya a birnin Lusaka.
Talata mai zuwa ake sa ran yanke hukunci gameda irin zargin da ake masa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu