Najeriya
Kano: An Tuna Malam Aminu Kano
Cibiyar Bunkasa Demokiradiya ta Mambaya da ke Kano ta shirya wani taro na musamman a yau Litinin domin tunawa da Mallam Aminu Kano daya daga cikin fitattun Yan siyasar Najeriya da ya rasu shekaru 34 da suka gabata, An tuna da Marigayin saboda gudumawayar da ya bayar lokacin da yake raye da kuma kira ga bin irin akidunsa. Wakilinmu Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko da rahoto game da taron daga Kano.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Kano: An Tuna Malam Aminu Kano
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu