Isa ga babban shafi
Najeriya

Makiyaya sun samu fasahar maganin barayin shanu

Ganin yadda ake matukar fuskantar matsalar satar shanu a Najeriya da barayi suka addabi makiyaya da mahauta yanzu an samu fasahar da za ta yi maganin barayin ta hanyar saka wa saniya wata fasaha da za ta tabbatar da tsaronta kamar yadda Wakilinmu na Jos Muhammad Tasiu Zakari ya aiko da rahoto

Barayi sun addabi makiyaya a Najeriya
Barayi sun addabi makiyaya a Najeriya RFI Hausa/Awwal
Talla

03:00

Makiyaya sun samu fasahar maganin barayin shanu

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.