Isa ga babban shafi
Najeriya

Murar tsuntsaye ta kashe kaji sama da dubu 100 a Najeriya

Murar tsuntsaye da hukumomin Najeriya suka yi shelar ta bulla a kasar makon jiya, ta yi sanadiyyar mutuwar kaji sama da dubu 100. Daga Bauch wakilinmu Shehu Saulawa ya aiko da rahoton kan cutar da ke shafar tattalin arzikin masu kiwon kaji.

Talla

02:55

Murar tsuntsaye ta kashe kaji sama da dubu 100 a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.