Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnonin Najeriya na shirin gurfanar da kamfanin NNPC

Majaliasar Koli ta Gwamnonin Najeriya mai kula da tattalin Arzikin kasa na shirin gurfanar da kamfanin man Kasar NNPC. Gwamnonin sun gudanar da taron ne a fadar Gwamnati da ke Abuja bisa halarcin Yemi Osinbajo.

Wani gidan sayar da man feutr a Najeriya
Wani gidan sayar da man feutr a Najeriya Capture d'écran de twitter.com
Talla

Sakamakon bankadar da wani kwamitin da Majalisar ta kafa karkashin jagorancin gwamnan jihar Gombe, Alhaji Ibrahim Dankwanbo ya yi, na wata almundahana ta boye naira bilyan 561 da dalar Amurka bilyan 25 ba tare da sun shigar da shi asusun gwamnati ba tsakanin shekarar 2010-2015

Alhaji AbdulAzeez Yari gwamnan jihar Zamfara shine shugaban kungiyar gwamnonin ta Najeriyaya kuma bukaci Gwamnati ta bayar da umurni na rufe daukacin gidajen man dake kan iyaka da wasu kasashe ketare har a kamala bincike a kai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.