Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana fuskantar ambaliyar ruwa a arewacin Najeriya

Ana ci gaba da fuskantar ambaliyar ruwa a wasu sassan Najeriya, yanayin da ya tilastawa da dama daga cikin al’uma rasa matsugunin su.A arewacin Nigeria, ambaliyar ta ruwa na cigaba da haddasa asarar rayukka da dukiyoyi. Shehu Saulawa ya duba mana halin da ake ciki, ga kuma rahoton da ya hada mana.

Wasu daga cikin yankunan dake fuskantar ambaliyar ruwan sama a Afrika
Wasu daga cikin yankunan dake fuskantar ambaliyar ruwan sama a Afrika BOUREIMA HAMA / AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.