Isa ga babban shafi

Bankin Duniya zai tallafawa Nijar tantance adadin ma'aikatan kasar

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar tare da tallafin bankin duniya ta bullo da wani sabon tsarin tantance ma'aikata, a wani bangare na cire wadanda ke karbar albashi ba bisa tsarin doka ba.

Shugaban Nijar Bazoum Muhammad kenan a Brussels
Shugaban Nijar Bazoum Muhammad kenan a Brussels © JOHN THYS/AFP
Talla

Gwamnatin ta yi hakan ne domin tantance adadin ma’aikatan da ma albashin da suke dauka.

Hakan ya biyo bayan wasu zarge zarge da wasu ke yi na cewa akwai ma’aikatan boge da ma wasu ma’aikatan da tuni sun rasu amma kuma gwamnatin na ci gaba da biyan albashinsu.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Baro Arzuka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.