Isa ga babban shafi
Syria

Kungiyar Kasashen Larabawa ta Katse aikin masu saka ido cikin Syria

Kungiyar kasashen Larabawa ta bayyana katse aiyukan saka ido kan rikicin dake farauwa cikin kasar Syria.

Talla

Sanarwar kungiyar ta ce masu saka idon zasu ci gaba da kasancewa cikin kasar ta Syria, amma zasu daina aikin na wani lokaci.

Cikin watan Disamba Kungiyar ta Kasashen Larabwa ta tura masu saka idon, domin neman kawo karshen ricikin siyasar kasar tsakanin masu zanga zanga da gwamnatin Bashar al-Assad, abunda ya janyo asarar rayuka masu yawa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.