Isa ga babban shafi
Pakistan

Shugabannin duniya sun fara taya Nawaz Sharif murnar nasara a zaben Pakistan

Shugabanin Kasashen duniya sun fara aikewa da sakon taya murna ga Tsohon Prime Minsitan Pakistan, Nawaz Sharif, saboda gagarumar nasarar da ya samu a babban zaben kasar, wadda zata sake bashi damar jagorancin kasar, a karo na uku.Shugabanin da suka aike da sakonm sun hada da Barack Obama na Amurka, Prime Ministan India, Manmohan Singh da shugaban Afghanistanm Hameed Karzai.Rahotanni sun ce, Sharif na gab da samun rinjiyen da ba sai ya hada kai da wata Jam’iya ba, kafin ya kafa Gwamnati, duk da yake ya fara tattaunawa da wasu Jam’iyu. 

Tsohon PM Pakistan Nawaz Sharif  a birnin Lahore
Tsohon PM Pakistan Nawaz Sharif a birnin Lahore REUTERS/Mohsin Raza
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.