Isa ga babban shafi
Amurka

An tabbatar da dokar auren yan luwadi da Madigo a Amruka

Gwamnatin jihari New York a kasar Amruka ta amince da dokar da ta halata aure tsakanin maza yan Luwadi, ko kuma mata yan madigo, bayan da majalisar dattawan jahar, ta amince da ita, da yawan kuri’u 33 a kan 29.Nasarar da ta kasance ta tarihi, bayan da aka share tsaon shekaru kokarin tabbatar da dokar na haduwa da cikas.Idan dai ba a manta ba sau hudu ana gabatar da dokar a gaban Majalisar dokokin ta na watsi da ita, sai a wannan karo ta samu amincewa da rinjayen kuri’u 4 

yan Luwadi  Mariela da abokin harakarsa Santiago.
yan Luwadi Mariela da abokin harakarsa Santiago. DR
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.