Isa ga babban shafi
Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce kasashe masu tasowa sun samu nasarar rage talauci

Bankin Duniya ya ce kasashe maso tasowa sun yi nasarar rage kaifin talaucin dake damun kasashen su da rabi, kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta tsara, kafin shekarar 2015.

REUTERS/Christian Hartmann
Talla

Bankin duniyar ya danganta wannan nasara da zuba jarin kasashen China, wanda ya taimaka wajen fidda mutane daga talauci.

Rahoton ya bayyana Gabashin Turai, Gabas ta Tsakiya, Gabashin Asia da Pacific, cikinsu harda China da Indiya, a matsayin inda aka samu ci gaba, yayin da Afrika da Latin Amurka, suka zama 'yan baya ga dangi.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.