Saudi
Saudiyya Ta Zartas da Hukuncin Kisa Kan Mutane 72 a Bana.
Yau Lahadi an zartas da hukuncin kashe wani mutun a kasar Saudiyya saboda laifin kisa, wanda shine mutun na 72 da aka zartas masa da wannan hukunci a cikin shekara ta 2016.
Wallafawa ranar:
Talla
Mutumin mai suna Hadian al-Qahtani an same shi da laifin harbe wani mai suna Abdullah al-Qaoud da bindiga bayan wata ‘yar takaddama tsakanin su.
Fille kan wanda aka zartsa masa da hukuncin kisa ake yi a kasar Saudiyya.
Kididdiga na nuna mutane 47 an kasha su a bana saboda ayyukan taaddanci ne.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu