Isa ga babban shafi
Syria

Syria-Mutane suna komawa birnin Manbij

Dubunnan mutane ne suka koma gidajensu a birnin Manbij na Syria, bayan tserewar mayakan IS daga birnin. 

Mazauna Manbij na komawa gidajensu
Mazauna Manbij na komawa gidajensu REUTERS/Rodi Said
Talla

Wannan kome ya biyo bayan sanarwar 'yan tawayen Syria da ke samun goyon bayan Amurka na kwace birnin daga mayakan na IS.

Rahotanni sun ce anga daruruwan motoci dauke da mutane daga sansanonin wucin gadi suna komawa cikin birnin, bayan tserewar da suka yi lokacin da mayakan IS suka mamaye yankin a baya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.