Isa ga babban shafi
Amurka

Obama dan asalin Amurka ne-Trump

Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Donald Trump ya amince da shugaba Barack Obama a matsayin dan asalin kasar ta Amurka bayan tsawon shekarun da ya dauka ya na musanta haka.

Dan takaran  shugabancin Amurka karkashin jam'iyyar Republican, Donald Trump
Dan takaran shugabancin Amurka karkashin jam'iyyar Republican, Donald Trump REUTERS/Mike Segar
Talla

Sai dai Mr. Trump ya zargi abokiyar hamayyarsa ta jam’iyyar Democrat, Hillary Clinton, inda ya ce, ita ce ta kirkiri kamfe a shekarar 2008, don diga ayar tambayar game da mahaifar Obama da kuma cancantarsa ta zama shugaban kasa.

Ana zargin Donald Trump da nuna kiyayya ga bakaken fata da kuma baki a Amurkan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.