Isa ga babban shafi
Faransa

An sake bude gidan tarihi na Louvre dake Paris bayan dauki ba dadi da mai dauke da wuka

An sake bude gidan ajiyan kayan tarihi  na Louvre dake Paris bayan da wani dauke da adda ya rufamma jama'a a harabar gidan ajiyan kayan tarihi.

Reda Abdullah al-Hamamy, mahaifin wanda ake zargi da harin yana rike da hoton dan sa  Abdullah Reda al-Hamamy
Reda Abdullah al-Hamamy, mahaifin wanda ake zargi da harin yana rike da hoton dan sa Abdullah Reda al-Hamamy Reuters/路透社
Talla

Jami'an tsaro dai sun tabbatar da cewa mutumin wanda sojan dake gadin gidan tarihin suka harba amma bai mutu ba, dan asalin kasar Masar ne kuma shekarun sa 29 ne.

Ana ganin harin zai kara dama lissafi akokarin ganin baki ‘yan yawon shakatawa na zuwa birnin Paris don kashe kwarkwatan ido.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.