Isa ga babban shafi
Palestine

Palestinawa sun haramta raba aure cikin watan Ramadan

Shugaban Kotunan Islama dake Palestinu ya umarci Alkalan dake yankunan Palestinu da kada su kuskura su raba aure a tsawon wannan wata da musulmi ke azumi.

Shugaban Palestinawa Mahmoud Abbas
Shugaban Palestinawa Mahmoud Abbas AFP/Abbas Momani
Talla

Alkalin Mahmud Habash yace ganin yadda a shekarun baya ake samun yawaitan saki da salwancewar aure-aure ya sa shi gabatar da wannan umarni..

A cewar Alkalin a wannan lokaci na azumi ba’a rasa samun zafafan kalamai tsakanin iyalai, saboda haka ne ya zama dole a duba lamarin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.