Isa ga babban shafi
Pakistan

Mutane 123 Suka Mutu a Gobarar Tanka na Man Fetur a Pakistan

A kasar Pakistan mutane 123 ya zuwa dazun nan suka mutu a wani mummunar gobara data tashi bayan fashewar wani tankin man fetur yau Lahadi.

Barna da Wata gobara ta yi  a kasar Pakistan
Barna da Wata gobara ta yi a kasar Pakistan REUTERS/Stringer
Talla

Rahotanni na nuna akwai wasu Karin mutane samada 100 suka jikkata.

Wani babban jami' i a karamar Hukumar yankin da abinda ya faru, Rana Mohammed Saleem Afzal ya gaskata cewa an sami mummunar asarar rayuka ne saboda yadda mutane suka tafi domin kwasan garabasar man fetur daga tankin da ya fadi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.