Isa ga babban shafi
Mali

Dakarun aikin zaman lafiya sun gano katon rami cike da gawarwakin mutane a Mali

Jamian MDD sun gano wani katon rami shake da gawa na mutane da aka binne a yankin Arewacin kasar Mali inda ake samun yamutsi da tarzoma tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai.

Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita.
Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita. RFI
Talla

Fada tsakanin kungiyoyi na dan tsakanin nan na neman sukurkuta yarjejeniyar zaman lafiya da aka kulla a shekara ta 2015.

Ayarin Dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD suka gano katon kabarin a kauyen Anefis mai nisan kilomita 100 kudu maso yammacin garin Kidal.

Wani rahoton Kungioyar kare hakkin bil’adama ne ya bukaci Dakarun na MDD domin su yi wannan bincike.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.