Venezuela
Kasashen Latin Amurka ba su amince da Maduro a matsayin shugaba ba
Kasashen Latin Amurka 12 da kuma Canada sun ce ba za su amince da Nicolas Maduro a matsayin sabon shugaban kasar Venezuela ba, a daidai lokacin da shugaban ke shirin yin rantsuwar fara a aiki don yin sabon wa’adin mulki na shekaru 6.
Wallafawa ranar:
Talla
Illahirin ministocin harkokin wajen kasashe 14 da ake kira Lima Group ne suka amince da wannan mataki illa kawai kasar Mexico.
To sai dai gwamnatin Venezuela, ta zargi kasashen yankin da yunkurin shirya ma ta juyin mulki bisa umurnin Amurka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu