Isa ga babban shafi

Girgizar kasa mai karfin gaske ta afku a gabashin Taiwan

Hukumar binciken yanayin kasa ta Amurka ta ce girgizar kasa mai karfin awo 7.2 ta afku a gabar tekun Taiwan a kudu maso gabashin kasar a ranar Lahadi, lamarin da ya sa kasar Japan ta yi gargadin afkuwar bala’in tsunami.

Kasa na fama da ibtila'in girgizar kasa a kai a kai
Kasa na fama da ibtila'in girgizar kasa a kai a kai 路透社
Talla

Girgizar kasar ta afku ne kilomita 50 arewa da birnin Taitung.

Sanarwar da hukumomi suka fitar ta ce, girgizar kasa mai karfin maki 6.6 ta afku a wannan yanki tun daga ranar Asabar said ai abin ya yi karfi daga rabar Lahadi.

Hukumar Kula da Yanayi ta Japan ta ba da shawarar tsunami ga tsibiran da ke kusa da Taiwan.

Taiwan na fuskantar girgizar kasa akai-akai yayin da tsibirin ke kusa da mahadar teku.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.