-
Dakarun Faransa sun kai samame yankin ‘Yan tawayen Mali
-
Iran ta nemi tattaunawa da kasashen duniya akan makamin nukiliyanta
-
Biden ya isa Faransa, zai gana da Shugaba Hollande
-
Tsohon Firaministan Birtaniya, Blair ya yi gargadi kan yunkurin ficewa daga Tarayyar Turai
-
‘Yan adawar kasar Janhuriyar Congo sun sami mukamai a gwamnatin hadin kai
-
Sudan ta Kudu ta zargi Sudan da kai mata munanan hare-hare.
-
Isra’ila ta dauki alhakin kai hari kan Syria
-
Shugabannin Afghanistan da Pakistan sun kai ziyara Birtaniya
-
Najeriya, Burkina Faso sun tsallaka zagayen kusa da karshe, Cote d’Ivoir da Togo sun kama hanyar gida
-
Liverpool da Man City sun tashi da ci 2-2, West Brom ta sha kayi a hanun Tottenham da ci 1-0
-
Ravens ta lashe gasar Super Bowl na Amurka, bayan doke San Francisco 49ers da ci 34-31
-
Kasar Iran na kyautata fatar cewar Amurka na shirin sassauta manufarta kan batun Nukiliya kasar
-
Nasarar da Najeriya ta samu akan 'Yan wasan Cote d'Ivoir a Gasar Cin Kofin Afrika