-
Afghanistan zata amincewa Amruka da Nato su ci gaba da barin sojojinsu a kasar
-
Masu zanga zangar neman mulkin demokradiya a Hong Kong na ci gaba da mamaye manyan tinunan birnin
-
Yan ajalisar kungiyar tarayyar turai na tantance sabin Kwamishinonin kungiyar
-
Turkiya zata shiga yaki da yan kungiyar ISIS
-
kashi 80 cikin 100 na Falesdinawa na bukatar ci gaba da kai wa Israila harin roka
-
Fransa zata ci gaba da taimakawa Guinee wajen shawon kan cutar Ebola
-
kotun kasar Spain ta dakatar da gudanar da zaben ji rayi balle yankin Catalonia daga kasar
-
kotun duniya ta tabbatar da hukumcin dauri rai da rai ga wasu tsofin shuwagabanin siyasar kasar 2