Isa ga babban shafi
Spain-Catalonia

kotun kasar Spain ta dakatar da gudanar da zaben ji rayi balle yankin Catalonia daga kasar

KOTUN Tsarin mulkin kasar Spain ta dakatar da shirin gudanar da kuri’ar raba gardama kan bukatar mutanen Catolonia na samun yancin kai ranar 9 ga watan Nuwamba.

Catalogne,  28 septembre 2014.
Catalogne, 28 septembre 2014. Reuters
Talla

Kotun tace ta dakatar da shirin har sai t kammala nazari kan karar da aka shigar wace ake saran ta yanke hukunci a kai a cikin watanni biyar masu zuwa.

Shugaban gwamnatin Yankin mai dimbin arziki, Artur Mas ya sha alwashin ci gaba da fafutukar ganin sun balle daga kasar ta Spain.

Hankalin Mahukumtan na Spain day a yi matukar tashi ganin abinda yake wakana yanzu haka a kasar Yukraine, bayan ballewar yankunan dake gabashinta  da ya haifar da yaki a kasar
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.