Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu a Yau: Hon. Samaila Muhammed

Wallafawa ranar:

Kasashe Masu tasowa na shirin gabatar da sunayen mutane biyu, cikinsu har da Ministan kudin Najeriya Ngozi Okonjo Iweala, da Tsohon Ministan kudin Colombia, Jose Anthnonio Ocampo, a matsayin wanda zai shugabanci Bankin Duniya. Mukamin da Kasar Amurka ke bada shugaban Bankin tsawon shekaru 70. Hon. Sama'ila masanin tattalin arziki ne a Najeriya ya yi tsokaci game da wannan kudirin na kasashen masu tasowa kodayake Ngozi ta musanta kudirin takarar shugabancin babban Bankin.

Ngozi Okonjo Iweala, Ministan kudin Najeriya
Ngozi Okonjo Iweala, Ministan kudin Najeriya REUTERS/Christian Hartmann
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.