Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanusi Lamido Sanusi Gwamnan Babban Bankin Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyar Kasashen Afrika ta AU, sun goyi bayan takarar Ministan kudin Najeriya, Ngozi Okonjo-Iweala domin samun shugabancin Bankin Duniya, inda kungiyar ta bukaci duba cancanta wajen zaben wanda zai shugabanci Bankin. Gwamnan babban bankin Najeriya, Sanusi Lamido Sanusi ya shaidawa Rediyo Faransa cewa Ngozi ta cancanci shugabancin Babban bankin saboda kwarewarta a sha’anin tattalin arziki.

Sanusi Lamodu Sanisu Gwamnan Babban bankin Najeriya
Sanusi Lamodu Sanisu Gwamnan Babban bankin Najeriya (Photo : Pius Utomi Ekpei/AFP)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.